Min menu

Pages

Ta kashe kawarta mus har lahira akan cin-cin a jihar sokoto

 Ta kashe abokiyarta har lahira saboda cin cin a jihar sokotoWata daliba dake karatu a wata makarantar poly dake sokoto tayi sanadin mutuwar wata kawarta har lahira saboda cin cin.


Da muke samun labarin cewa akan cincin budurwar mai suna zainab bisola ta kashe kawar tata Nafisa Yakini ta hanyar daba mata wuka wanda hakan ya jawo mutuwarta.


Budurwar da aka kashe da kuma wacce ta kashe tan an tabbatar da cewa abokai ne wanda ake ganinsu tare a makarantar.


Lokacin da abin ya faru ba ai saurin kai wadda aka dabawa wukar asibiti ba wannan yasa ta zubar da jini da yawa.


Wata muhawara ce ta kaure tsakanin yan matan biyu daga bisani kuma dayar ta cakawa dayar wuka a kirji kamar yadda jaridar daily Nigerian ta rawaito.


Allah ya kyauta


Comments