Min menu

Pages

Shugaba Buhari ya sake zama shugaba na farko da yafi kowanne shugaban kasa talauci a Afrika

 


Shugaban kasa Muhammadu Buhari shine ya sake lashe gasar shugaban kasar da yafi kowanne shugaba talauci a Afrika.


Kamar yadda wata jarida ta bayyana shugaban ya debe wajen fiye da shekaru shida yana mulki amma dai har yanzu dai kudinsa daya mallaka bazai wuce naira milliyan talatin ba.


Sai wasu gidaje na kasa guda biyu na kasa daya a Katsina dayan kuma cikin Daura sai kuma wasu gidaje guda biyar.


Har yanzu dai majiyar ta nuna garken shanunsa suna nan tare da garken tumakansa.


Gaskiya wannan abin ba karamin birge mutane yayi ba kuma shine ya kara birge mutane masu kaunar shugaban kasar kasancewar har yanzu babu wani daya zargeshi da sata ko debe kudin kasa ba

Comments