Min menu

Pages

Innalillahi wa'inna'ilaih irrajiun gobara ta tashi a kusa da masallacin harami dake madina

 Gobara a kusa da masallacin harami


Yanzu yanzu muke samun labarin gobara ta tashi a masallacin harami dake madina.


Abin ya faru ne yanzu saidai babu wani bayani da ya nuna masababin tashin gobarar.


Ya Allah ka kawo dauki.Comments