Min menu

Pages Gobara ta tashi yanzu haka a Otedola ta Lagos


Al'amarin ya faru ne lokacinda wasu tankoki da karamar mota suka hadu wanda ya tilasta faruwar kamawar wutar..


Yan kwana kwana da sauran masu kula da faruwar irin wannan abubuwan sun dira gurin domin shawo kan matsalar..


Sauran bayanin na tafe..

Comments