Min menu

Pages

Mata guda biyu sun kashe wata budurwa

 

A


dazu muke samun labarin cewa wasu mata su biyu sun kashe wata budurwa sannan sun jefar da gawarta a bakin Titi.


Wannan al'amarin ya faru ne a yau kamar yadda majiyar ta rawaito.


Inda matan biyu suka kashe budurwar suka kuma jefar da gawarta a bakin titi, abin ya faru ne a Enugu.


Jami'an tsaro sunce wadda aka kashe din sunanta chiamaka kuma duka shekarunta basu wuce ashirin ba kamar yadda zancen ya fito ta bakin shugaban yan sandar na gurin.


Tuni dai an wuce da masu laifin domin ayi bincike.Comments