Min menu

Pages

An Kona Wanda yayi Batanci Ga Annabi (S.a.w)


 A DALILIN ZAGIN ANNABI MUHAMMADU S, A,W) ANNAN CIKIN GARIN SADE KARAMAR HUKUMAR DARAZO, BAUCHI STATE:

Wani matashi mai suna (TALLE MAI RUWA) yayi batanci ta fanni zagi gadan-gadan wa fiyayyen halitta annabi Mohammad s,a,w anan cikin garin sade hakan ya sanya bacin rai wa musulman cikin garin sade suka aiwatar da hukuncin kisa kai tsaye ba tare da sauraron hukuncin gwabnati ga wannan gurbataccen mutuminan ba, 


matashin kafin ya aiwatar da wannan aika-aika musulmi ne da yake zaune a unguwar kudun Sade, Kuma kafin tabbatar da yin wannan hukuncin da mutanen gari su kayi malaman addinin musulunci sun kira shi sun tambaye shi akan abun da ake tuhumarsa, a take ya amsa musu da cewa ya aikata, wannan dalilin yasa mutane gari suka aikashi izuwa lahira.


Allah shi Kara wa annabi Mohammadu daraja. Amin!

Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments