Min menu

Pages

Kallon kwallon kafa kyauta a wayoyinku

Ku kalli kwallon kafa da sauran shirye shirye live kyauta a wayoyinkuWasu suna son kallon wasan kwallon kafa to amma basu son zuwa gidan kallo wasu kuma baza su iya tsayawa su zurawa television idanu ba.


Wannan yasa muka zo muku da wani application mai abin mamaki wanda zaku iya kallon kwallon kafa live a wayoyinku.


Application din bashi da girma dan haka baya bukatar space mai yawa domin duka mb dinsa ba wata mai yawa bace.


Banda kwallon kafa zaku iya kallon sauran shirye shirye irinsu mbc action da kuma na namun daji.


Bayan haka akwai abubuwa da dama dake cikin application din wanda na tabbatar zai birgeku sosai.


Yadda zaku dauko wannan application din ba wani mai wuya bace zamu ajiye muku link din a kasa wanda kai tsaye zaku saukar dashi.


Ayi kallo lafiya.

Wannan shine link din a kasa ku danna domin saukarwa

Danna nan

Danna nan

Danna nanComments