Min menu

Pages

Mace ce zata gaji Buhari a 2023 watakila saboda wannan dalilin

 Zai iya kasancewa mace ta mulki kasarnan a 2023 saboda wadannan dalilanKar kuyi mamakin mace ta zama shugabar kasar Nijeriya a shekarar dubu biyu da ashirin da uku a cewar wata barrister.


Shahararriyar baristar tace da yan uwanta mata ta iyu su tsayar da mace yar uwarsu takarar shugabancin Nijeriya.


Shugabar mata ta aspire zainab marwa itace barista din data fadi wannan maganar, ta kuma umarci yan uwanta mata da kada su zauna haka su shiga cikin siyasar a dama dasu.


Ta kuma ce mata kusan sune kason farko na hayewar duk wani dan takara kan karagar mulki a ko ina ne dan haka muna da damar da zamu tsayar da wacce zata gaji Buhari a shekarar dubu biyu da ashirin da uku.


Ta fadi haka ne a wani taro da suka gabatar a Abuja ranar lahadi.

Comments