Min menu

Pages

Dubun rikakken shugaban yan fashin daya takurawa mutane yau ya cika

 Dubun rikakken barawon daya addabi jama'a ta cika.Yau dai dubun rikakken shugaban barayin nan daya addabi mutane a hanyar Port Harcourt ta cika an kamashi.


Barawon ya addabi mutanen yankin dama masu bin hanyar saboda yawan fashi da suke yi shida yaransa.Yan sanda sun bada tabbacin sun kama kasurgumin barawon da yake takurawa mutane da fashi.


Ifeanyi williams killer shine sunan barawon da ya addabi al'ummar.


Mutanen dake zaune a garuruwan da wannan barawon da yaransa suke fashi sunce sunyi matukar jin dadi da aka kama wannan barawon domin ya takurawa mutane da fashi tare da kashe mutane masu yawa.
Comments