Min menu

Pages

Dalibar da yan boko haram suka sace shekarun baya basu saketa ba ta haihu a karo na biyu

 Dalibar makarantar Dapchi da yan boko haram suka sace tayi haihuwa ta biyu.Leah sheribu ta sake haihuwa ta biyu tare da yan boko haram.


Shekaru uku da suka wuce da sati biyar tun lokacinda aka sace daliban makarantar Dapchi dake jihar yobe ake ta yada cewa yarinyar da yan boko haram din suka sace kuma suka ki sakinta sakamakon sun nemi ta musulunta kuma taki tayi haihuwar ta farko


Wanda hakan ya jawo maganganu masu yawa.


To yanzu ma anji daga majiya mai karfi cewar Leah sherebu ta sake haihuwa a karo na biyu.


Duniyar labari

Comments