Min menu

Pages

Da dumi-duminsa yan bindinga sun kashe manyan sojoji da yan sanda

 Yan bindinga sun kashe manyan sojoji da yan sanda.Wannan al'amarin ya faru ne a jihar akwa ibom, yadda yan bindingar ke ci gaba da hallaka jami'an sojoji da yan sanda a kudancin kasar nan.


Yan bindigar sun kashe sojoji da yan sanda marasa adadin sannan sun bankawa motocin su wuta.


Ko sati ba ai ba da kashe wasu manyan jami'an tsaro a jihar Anambra gashi yanzu ma an sake aikata kisan kan jami'an sojoji da yan sanda.


Akwai matsala idan gwamnati ta zuba ido irin hakaa na faruwa a kasa domin za akai lokacin da lamarin tsaro zaiyi lalacewar da gyaransa zai zama abu mai matukar wahala.Comments