Min menu

Pages

An sanya wa Abduljabbar motar Parador idan ya karanta suratun Naba'i.

An sanya wa Abduljabbar motar Parador idan ya karanta suratun Naba'i. 


Dr. Bashir Sokoto ya ci alwashin damka wa Abduljabbar dankareriyar mota ta alfarma, idan ya fito ya karanta masa "Amma Yatasa'alun" zuwa karshen sura.


Da fatan malam Abduljabbar zai duba wannan tayi mai gwabi.


Na ce, kun san da ma arnen mota ne! Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments