Min menu

Pages

Abin mamaki wannan mutumin ya zuba ruwa cikin kwando basket kuma ruwan ya tsaya

 Abin mamaki ya debi ruwa a cikin kwando kuma ruwan ya tsayaAbin mamaki baya karewa a Duniya, kowa kuma da yadda yake gabatar da nasa abin mamakin.


Yau cikin shirinmu munzo muku da wani bidiyo na wani mutum daya zuba ruwa cikin kwando kuma ruwan ya tsaya ba tare da ya zube ba.


Ku kalli bidiyon anan

Comments