Min menu

Pages

An gabatar da mahaukata day a shagalin wani biki a Jihar Kano

 An gabatar da mahaukata day a shagalin wani biki a Jihar kano.Abin mamaki wasu ma'aurata sun gabatar da mahaukata day a bikin aurensu.


Irin wannan shagulgula na biki dai an saba yinsu idan za ayi aure a kasar hausa kamar kauyawa day, arabian night, fulani day da sauransu.Inda kawayen ango da kuma kawayen amarya za suyi shiga irin ta yan asalin abin kamar kauyawa day za su saka kaya irin na yan kauye, haka in fulani day ne ma za su saka kaya irin na fulani.


To saidai ga wani abu wanda bamu taba jin anyi ba cikin bukukuwan kasar hausa wai mahaukata day.


Wanda wadannan suka fara kawo su cikin nasu shagalin bikin.


Wanda hakan ya bewa mutane da yawa mamaki


Comments