Min menu

Pages

Yanda Yan Boko Haram su kayiwa Yan Gudun Hijira yankan Rago


 Mayakan Kungiyar Boko Haram Sun yi wa 'yan gudun hijira mutane biyar yankan Rago, yayinda wasu suka bata a karamar hukumar Damboa da ke jihar Borno a jiya Lahadi.

Kungiyar Boko Haram ƙarƙashin jagoranci abubakar shekau a jiya lahadi ne su kayiwa wasu bayin Allah wadanda su kayi Gudun Hijira Domin tsirar da Rayuwarsu da Addninsu Amma aka samu wasu Yan ta adda Wanda aka fi sani da Yan Boko Haram Suka Yi musu yanka rago

Maganar gaskiya Itace Nigeria Muna cikin wata babbar Jarabawa babu Wanda ya Isa ya fitar damu sai Allah 

 Allah ta, ala ya jikansu da Rahama ya tozarta su Allah yasa suyi mutuwar Kwando Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments