Min menu

Pages

Yan matan Gombe na neman samarin da zasu aure su ido rufe

 Mijin aure muke nema dan Allah samari kuzo ku aure mu inji yan matan Gombe
Muna neman mazajen da zasu aure mu domin muna da bukatar aure yan matan Gombe

A shirye muke muyi aure domin muna da bukatar sa dan haka samari kuzo ku aure mu.


Wannan shine kiran da yan matan Gombe suke yi.


A cewarsu sun amince zasu auri duk wani da yazo yace yana son su indai yanada abinda zai ciyar dasu.


Bama bukatar sai mutum yanada dukiya indai yanada abinda zai iya ciyar damu yazo kawai inji yan matan.


Sannan bamu ce sai mutum ya kashe makudan kudade ba domin mudai auren kawai muke so.


Muna kira gareku samari da kuzo Gombe ku aure mu inji yan matan.


To saidai su samari sunce su fa wannan kayan lefen ne baza su lamunta ba amma idan sun yafe zasu iya zuwa suyi wuf dasu.


Comments