Min menu

Pages

Ya yanke azzakarinsa daga karshe ya lumawa kansa kwalba ya mutu.

 Ya yanke azzakarinsa daga karshe ya lumawa kansa kwalba ya mutu.Wannan al'amarin dai ya faru ne a jihar kano.


Ance matashin ya kashe kansa ne sakamakon lumawa kansa glass da yayi a wani daki..


Hakan ya biyo bayane bayan saurayin ya yanke azzakarinsa da kansa.


Saidai a yadda ake bada labarin an nuna matashin daya aikata wannan abin ba mai hankali bane.


Allah ya kyauta.

Comments