Min menu

Pages

Wani ya rushe gidan daya ginawa budurwarsa bayan ta yaudareshi

 Wani ya rushe gidan daya ginawa budurwarsa bayan ta yaudareshiWani mutumi ya rushe gidan daya ginawa budurwarsa jim kadan bayan ya gane ta yaudareshi, a cewarta baya daga cikin irin samarin da take so.


Abin ya bashi haushi hakan yasa kawai yace a rushe gidan.


Gida ne tsararre wanda ya kashe makudan kudade wajen ginin gidan sannan ansa komai najin dadin rayuwa a ciki.


Jim kadan bayan ya mallaka mata gidan wanda dama da sunanta ya gina sai aka samu wannan matsalar shi kuwa yasa aka rushe gidan.


Mutumin ance mai kudi ne kuma dan kasuwa ne a South Africa.


Idan kuka danna koren rubutun zaku kalli rushe gidan

Ga asalin bidiyon

Comments