Min menu

Pages

Sakon Da "Nigerian Youths Investment Fund" Suke Turowa Mutane A Yau, Tun Makon Da Ya Gabata Ya Kamata Su Turawa Duk Wanda Ya Samu Damar Shiga Cikin Wadanda Za A Bawa Rancen Miliyoyin Kudade

 Sakon Da "Nigerian Youths Investment Fund" Suke Turowa Mutane A Yau, Tun Makon Da Ya Gabata Ya Kamata Su Turawa Duk Wanda Ya Samu Damar Shiga Cikin Wadanda Za A Bawa Rancen Miliyoyin Kudade"Nigerian Youths Investment Fund" suna turo wa da wadanda suka samu damar shiga cikin tsarin, sakonni dake nuni da cewa sun samu damar shiga mataki na farko don samun kudin rance da gwamnatin Tarayya take bawa matasa.


Tun Kafun su bada damar a fara dubawa don tabbatar da mutum ya tsallake mataki na gaba ya kamata su turo sakon, amma sai bayan da yawanci al'umma sun riga da sun duba, sannan suka turowa da kowa sakon.


An samu matsalar rashin isowar sakonnin da wuri daga manhajar hukumar.


Idan kuka shiga cikin Link din da suke turowan zaku ga suna kaiku Wajan da zaa tantance ku, domin kayi CREATING din "PASSWORD" don kasancewa kana da Profile a shafin nasu, madadin su kai mutum mataki na gaba.


A cigaba da duba sakonni a Gmail zasu turo wa da kowa Confirmed Message ta Gmail din da yayi Creating Password inshaallah.


Da zaran kayi "CONFIRM" daga nan kuma zasu nemi mutum ya tura "INDIGINE LETTER" dinshi wanda ke tabbatar da shaidar kai cikakken dan garin da ka saka musu, bayan ka tura zasu nemi da ka Rubuta adadin kudin da kake bukata a baka.


Gargadi: Kada ka yadda ka Rubuta kudin da ya haura Miliyan 5, don Gudun su hana ka kwata kwata.


Wanda yayi APPLY tun shekarar da ta gabata, kuma ya duba baya cikin wa yanda zasu yi Training a yanzu, yayi hakuri ya cigaba da dubawa nan bada dadewa ba, zasu nemi shi Inshaallah.

 

Wa 'Yanda Ba Zasu Yi APPLY Ba, Suna Da Damar Yin APPLY Yanzu

👇👇👇

Ga link din

👇👇

https://nyif.nmfb.com.ng

Comments