Min menu

Pages

Mawaki rarara ya rabawa yan kannywood makudan kudade

 Mawaki rarara ya rabawa yan kannywood makudan kudadeMawakin siyasar nan da yayi suna wajen yiwa jam'iyar Apc waka kuma fitacce wato Dauda kahutu rarara yayi kyautar kudade ga tsofaffin jaruman kannywood maza da mata.


Sanarwar ta fito daga bakin wani darakta kuma wanda suke mu'amula tare da mawakin wato Aminu s Bono ya bayyana yadda yaji dadi saboda abinda abokin aikin nasa yayi.


A bangaren daya an zayyana sunayen wadanda suka samu wadannan kyautuna daga gurin mawaki na kimanin dubu hamsin hamsin.


Ga sunayensu nan daya bayan daya.

Bangaren masa

Moda

Bashir na yaya

Baba karami

Isa ja

Usain sale koki

Baba hadin

Sani garba so

Ashiru na goma

Bankaura

Shehu hassan kano

Baba sojigi

Kal'uzu jos

Inda kowa a cikinsu zaije gurin Tijjani asase ya karbi dubu hamsin dinsa daga bangaren maza kenan.


Sai kuma daga bangaren mara ga sunan wadanda mawakin ya bewa kyautar kudin

Ladidi Fagge

Hajjara Usman

Asmau sani

Hadizan saima

Safiya kishiya

Mama tambaya

Saima Muhd

Fandi borno

Baba duduwa

Ladidi tubles

Lubabatu madaki

Hajiya sadiya

Hajiya binta ola

Wanda su kuma za suje gurin Abubakar bashir mai shadda su karbi nasu kudin.

Hakika sunji dadi kwarai da gaske kuma sunyi godiya.


Comments