Min menu

Pages

Gargadi Kada kuci wadannan kalar abincin idan har cikinku babu komai

 Kada kuci wadannan kalar abincin idan har cikinku babu komai

Saudadama mutane kan cin wasu kalar abinci ba tare da sunci komai ba wanda hakan matsala ne ga lafiyar jiki, domin wasu abincin ba a cinsu da farko dole sai anci abinci sannan a ci su daga baya saboda kare jiki daga fadawa wata larurar wanda zasu cutar da jiki.

Dan haka zan kawo muku wasu jerin abinci wanda ba a cinsu lokacinda ake jin yunwa saboda sunada hadarinsu.

Coffee:- Mafi yawan mutane kan amfani da coffe a shayi da safe kafin suci komai inda suke tunanin ko yanada dadi ko kara lafiya ga jiki, inda kuma basu sani ba hakan kan sawa ciki matsala ne mai girma.

Dankalin turawa ( sweet potato) shima ba'a cinsa ciki ba komai domin yana kawo gastric acid problems wanda zai iya saka ciwon ciki harma da ciwon kirji da sauransu.

Banana (ayaba) Cin ayaba hakika yanada amfani da fa'ida sosai saidai itama cinta lokacinda mutum yake jin yunwa kan kawo matsala sosai domin yana kara yawan magnesium a jiki kuma yawan shine zai haifar da imbalance na yawan calcium da magnesium dan haka zai iya kawo matsala ga ciki yasa wa mutum ciwon ciki.

Tomatoes yin amfani dashi ko kuma cinsa lokacinda ciki ba komai kan haifar da matsala ga ciki


Comments