Min menu

Pages

Dr Ahmad Gumi Abduljabbar Kabara Dan Shi,a ne Bai kamata ayi Muƙabala Dashi ba


 Sheikh Gumi ya ba Ganduje da Malaman Kano shawarwari 3 a kan zama da Abduljabbar 


Ahmad Mahmud Gumi ba ya goyon bayan a zauna da Abduljabbar Kabara - Sheikh Gumi ya ce Abduljabbar Nasiru Kabara ya na kan tafarkin Shi’a ne - A dalilin haka Malamin yake ganin kan bangarorin malaman ba zai hadu ba Babban malamin addinin musulunci, Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya tofa albarkacin bakinsa game da sabanin da aka samu da Abduljabbar Nasiru Kabara. Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya fito ya yi kira ga gwamnatin Kano da malaman Ahul-Sunnah da su guji yin mukabala da Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara. 


Shehin malamin ya bayyana haka ne yayin da yake gabatar da wani karatun fiqihu a garin Kaduna. A wannan bidiyo da ya shigo hannunmu, malamin ya bada shawarwari uku da yake ganin za su yi wa gwamnatin Dr. Abdullahi Ganduje da malaman jihar Kano amfani. 


Main Labarai LABARAI Sheikh Gumi ya ba Ganduje da Malaman Kano shawarwari 3 a kan zama da Abduljabbar an hour ago read comments by  Muhammad Malumfashi - Ahmad Mahmud Gumi ba ya goyon bayan a zauna da Abduljabbar Kabara - Sheikh Gumi ya ce Abduljabbar Nasiru Kabara ya na kan tafarkin Shi’a ne - A dalilin haka Malamin yake ganin kan bangarorin malaman ba zai hadu ba Babban malamin addinin musulunci, Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya tofa albarkacin bakinsa game da sabanin da aka samu da Abduljabbar Nasiru Kabara. Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya fito ya yi kira ga gwamnatin Kano da malaman Ahul-Sunnah da su guji yin mukabala da Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara. Shehin malamin ya bayyana haka ne yayin da yake gabatar da wani karatun fiqihu a garin Kaduna. A wannan bidiyo da ya shigo hannunmu, malamin ya bada shawarwari uku da yake ganin za su yi wa gwamnatin Dr. Abdullahi Ganduje da malaman jihar Kano amfani.


Sanusi II ya yi magana a kan sabanin Abduljabbar da malaman addini Ahmad Abubakar Gumi ya jefi Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara da rigar shi’a, ya ce don haka ba za a taba samun matsaya tsakaninsa da sauran malaman Kano ba. A ra’ayin Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ba za a iya cin ma madogararar da za a tattauna a kai, tsakanin masu da’awar Ahlul-Sunnah, da malamin da ke bin shi’a ba. Gumi ya bayyana cewa a karshen wannan zama, sauran gama-garin al’umma ba za su iya gane mai gaskiya tsakanin Abduljabbar Kabara da ragowar malaman ba. Shehin ya yabi mahaifin wannan malami, Sheikh Nasiru Kabara, wanda a cewarsa ya zo har masallacin Sultan Bello, ya yaba da koyarwar Marigayi Ahmad Gumi 

Ahmad Gumi ya bayyana cewa akwai abin da Abduljabbar Nasiru Kabara yake nufi a zuciyarsa, ya yi masa addu’a, kuma ya bada shawarar rufe taba hadisan Annabi. Kwanaki kun ji cewa za a zauna ayi baja-kolin hujjoji da dalilan addini tsakanin Abduljabar Nasiru Kabara da sauran manyan Malaman Kano na Ahlul-Sunnah. Abdullahi Ganduje ya shirya taron muhawara a tsakanin Abduljabbar Nasiru Kabara, da sauran Malamai domin a samu fahimtar juna tsakanin wadannan bangarori. Hakan na zuwa ne bayan an yi ta neman gwamnati ta yi na'am da zaman mukabala irin haka. 

Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments