Min menu

Pages

Dominku mata maganin matsalar bushewar gaba da kuma karin ni'ima

 

Dominku mata maganin matsalar bushewar gaba da kuma karin ni'ima






Matsalar bushewar gaba na yawan damun matan mu na hausawa wasu sun san hanyar da za subi domin su gyara wasu kuma basu sani ba to ga hanyar da zaki bi in kinada wannan matsalar.

Daga taskar duniyar labari sahen magunguna.

ki kasance me yawan shan kayan karin ruwa (fruit) sannan ki koyi tsumi kala kala don idan wani beyi miki ba wani zaiyi miki.

Sannan zaki iya bin hanyoyi biyun nan

 √ kisamu madarar shanu ki hadashi da chukui da zuma ki damasu waje daya kina sha cokali uku safe da  kuma yamma.

Wannan hadin yana saka mace ta zama me ni'ima da saurin jikewa lokacinda sha'awarta ta tashi.

√ sai kuma na biyu zaki iya fasa kwai guda daya ki buga ya kadu sosai da sosais saiki zuba ruwan ugu rabin cup a ciki

kisa zuma cokali3 ki kuma kadawa sosai

ki zuba madarar gari cokali biyu ki sake kadawa, sai kisa lemon tsami kadan don ki rage karni ki kuma kadashi sai ki shanye idan kikayi kwana 3 kinayi a jere zakisha kyauta a wajen me gida...

Comments