Min menu

Pages

Dan Nigeria nada damar shiga kasashe har arba'in da hudu ba tare da yayi Visa ba

 Dan Nigeria nada damar shiga kasashe har arba'in da hudu ba tare da yayi Visa ba.


Zanna Muhammad ya zama shugaban yan sandan Nijeriya

Amfanin ruwan dumi a jikin mace

Kasa mafi kankanta a Duniya

Mafiya yawan mutane kan so su zagaya Duniya suje kasashe masu yawa amma basu samu dama ba saboda basu da Visa. To yau cikin ikon Allah an samo wasu kasashen wanda indai mutum dan Nigeria ne to ko bashi da Visa zaije kasar ba tare da wani fargaba ba.

Wasu kasashen da suka sahalewa dan Nigeria yaje koda bashi da Visa sun kaiyade iya adadin kwanakin da mutum zaiyi cikin kasar idan har bashi da Visar ma'ana dai ba zama zaiyi dirshan ba, yayinda wasu kasashen basu bada iya adadin kwanakin da dan Nijeriyar zaiyi a kasar ba koda yaje zai iya ta zamansa har zuwa lokacinda yayi niyyar komawa kasarsa.

Dan haka zamu kawo sunan kasashen da suka amince dan kasar Nijeriya ya shiga kasarsu ba tare da ya mallaki Visa ba.

√ Bangladesh sun aminta dan Nijeriyar yaje idan visar sa tana hanya

√ Barbados su kuma sun bewa dan Nijeriya damar yin wata shida koda bashi da Visa

√ Kasar Benin sukam zaka iya zama ko baka da Visa

√ Burkina faso ma zaka iya zama ko baka da Visa

√ Burundi ma sun bewa dan Nijeriya damar yin kwana talatin cikin kasar koda bashi da Visa

√ Cape verde suma sunce in Visar dan Nijeriya tana hanya zai iya zama a kasar saidai basu fadi adadin lokacin da zaiyi cikin kasar ba.

√ Kasar cameroon ma tace kyauta ne dan Nijeriya zai iya shiga kasarta koba visa

• Chad

• Cote d'ivoire

• Comoros island

• Djibouti

• Fiji island

• Gambia

• Ghana

• Georgia

• Guinea

• Haite

• Guinea bissau

• Iran

• Kenya

• Madagascar

• Liberia

• Mauritania

• Mali

• Maldives

• Mauritius

• Micronesia

• Nauru

• Niger

• Mozambique

• Palau

• Somalia

• Samoa

• Senegal

• Seychelles

• Sierra leone

• Sri lanka

• Tanzania

• Togo

• Tuvala

• Uganda

• Vanuatu

• Timor leste

• Dominican

• Iran

Duk kan kasashen nan da muka kawo muku an sahalewa duk wani dan Nijeriya shigarsu koda ba Visa wasu sun kaiyade adadin kwanakin da suka bayar wasu kuma basu kayyade ba. Dan haka duk mai bukatar shiga wadannan kasashen zai iya shiga.Comments