Min menu

Pages

Damar samun tallafin naira dubu hamsin ga dan Nigeria kowanne wata daga gwamnatin tarayya

 DAMAR SAMUN TALLAFIN NAIRA DUBU HAMSIN KOWANNE WATA N50,000  Survival fund ta sake dawowa da sabon tsarin bada tallafi ga masu kana nan masana,antu ta cikin tsarinta mai suna

Duk mai son cikawa saiya shiga nan

http://Survivalfund.gov.ng

*SMSE GRANT FUND* kowanne mutum xaiyi rijista tareda sanya Number rijistar kamfanin sa (CAC)  Sannan ya shigar da bayanan sa kafin ya samu wannan tallafin

A baya bayan nan an bayar da tallafin na kimanin 30,000 ga kowanne mutum da yake aiki a karkashin kamfani ma'ana gwamnati ta bayar da tallafin dubu talatin talatin ga masu kananan kamfanonin da suka durkushe sakamakon annobar corona.

To yauma an sake bude sabon tsarin na tallafawa duk wani dan Nigeria dake da kamfani mai cac number.

Amma sai dai in mutum bai samu wancan tallafin ba, kuma baya ga haka wannan mutum daya za abewa mai kamfani maimakon wancan da aka bewa mutum goma ko fiye da haka saidai shi wannan dubu hamsin ne maimakon dubu talatin da aka bayar a baya.


Comments