Min menu

Pages

Ciwon ciki da ciwon mara lokacin al'ada (maya)

Ciwon ciki da ciwon mara lokacin al'ada (maya)
Ga budurwa ko matar aure me fama da wannan matsalar sai kisamu wadannan magungunan

√ garin hulba

√ garin habbatussauda

√ garin kiswatul Hindi

saiki hadasu waje daya ki zuba ruwa da Zuma aciki sannan ki dafasu idan ya dafu saiki ajiye wannam ruwan da safe ki debi karamin kofi kisha kafin kici komai anaso ki dafa Wanda zai miki sati daya kafin ya kare kin huta da wannan matsalar insha allahu

Allah yasa mu dace

Comments