Min menu

Pages

An ware makudan kudade domin ayi auren mata a jihar kano - gwamnatin jiha

 An ware makudan kudade domin ayi auren mata a jihar kano - gwamnatin jihaGwamnatin Jihar Kano ta ware wasu kudade masu yawa domin gabatar da wasu manyan ayyuka wanda cikin kudin ta fitar da wajen naira miliyan dari biyu da arba'in da biyar domin ta aurar da mata a cikin jihar ta Kano.

Sannan kuma ta sake ware wasu zunzurutun kudaden ga yan kwallon jihar ta kano pillars

Idan baku manta ba a shekarar dubu biyu da sha tara ma an gabatar da irin wannan aikin a jihar inda aka aurar da mata masu yawa a fadin jihar.

An samu wannan labarin ne ta wani bayani wanda kwamishinan labarai na jihar yasa hannu, a ranar asabat.


Comments