Min menu

Pages

An Saka Ranar Da Za A Gudanar Da Mukabala Tsakanin Abduljabbar Da Malaman Kano

YANZU-YANZU: An Saka Ranar Da Za A Gudanar Da Mukabala Tsakanin Abduljabbar Da Malaman Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar wa da manema labarai cewa ranar Lahadi, 7 ga watan Maris za ta shirya mukabala tsakanin Abduljabbar da Malaman Jihar ta Kano.


Kwamishinan Yada Labarai ya ce sun shirya tsaf domin gudanar da mukabalar.


Wa kuke yiwa fatan Nasara?

 

Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments