Min menu

Pages

Abinda zai faru da jikinku idan kuna cin wadannan abincin koda yaushe mata da masa

 Abinda zai faru da jikinku idan kuna cin wadannan abincin koda yaushe mata da masaMaganin kara girman Nono da hips

Maganin kara girman mazakuta

Kana cin dibino? Kowa dai yanada bukatar cin abinci wanda zai kara masa lafiya a jiki dan haka yau muka zo muku da kalar wasu abubuwa daga cikin yayan itatuwa wanda in kuna ci a koda yaushe to zaku samu abinda kuke bukata

=> Idan kuna cin dibino yanada amfani sosai domin yana gyara bangaren narkar da abinci da saka ciki lafiya..


√ Cin dibino yana kare mutum daga hawan jini

√ Cin dibino yana karawa mutum gani da karfin ido

√ Sannan yawan cin dabino yana saka kashi yayi karfi kuma yayi lafiya.

√ Sannan yawan cin dabino yana karawa garkuwar jikin mutum karfi wanda ita kuma zata kare jiki daga kamuwa da cututtuka.

√ Sannan cin dibino na karawa kwakwalwa kaifi da daukar karatu da sauran abubuwa

√ Yana karawa fata kyau da haske da sheki

Dan haka kuna yawan amfani da dabino domin yanada amfani sosai ga jiki.

Comments