Min menu

Pages

 

Application ɗin download a shekarar 2023


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin.

A darasinmu na yau munzo da wanni Babban Application wanda ze taimaka maka a wannan sabuwar dunitar tamu da Technology yake riƙe da ita.

Bayanin APPLICATION ɗin a takaice

A kwanakin baya munyi irin wannan bidiyon amma se yau muka gano cewa wannan Application ɗin shine yafi kowanne kyau akan waɗan can na bayan, dalilin faɗin hakan munyi aiki dashi mun gwada mun jarraba komai munga shine yafi duka ire irensa a wannan shekarar ta 2023

Babban Aikinsa

Kafin mu shiga bayanin aikinsa kai tsaye, zamu ɗan yi tsokaci akansa, wannan Application ne da yake da wata kususiyya wanda zata burge me amfani dashi, ta yanda Ze baka dama ka iya Download na kowani bidiyo a kowani platform cikin sauƙi da kwanciyar hankali, kama daga ( youtube, facebook, twitter, Instagram da sauransu).

Duba da yanayi na lokacin me karatu banasan na jima wajan bayanin komai kawai dai zanso ka sauke domin jin daɗinka da kuma more damar da wayarka take dashi na iya ɗaukan wannan App din.

Domin downloading ga masu ( Android) 

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Domin downloading ga masu ( IPHONE)

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Ina  fatan zakuji daɗin amfani da wannan App din

Wassalamu Alaikum, 

mun gode

Comments