Min menu

Pages

 

Agogo mai maganaAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu


Yau cikin shirin namu munzo muku ne da wani agogo mai yin magana Kuma mai matukar kyau da daukar hankali wanda ya kamata ace kun mallakeshi a cikin wayoyinku.

Wannan agogon yana ayyuka masu yawa wanda na tabbatar zai birgeku sosai.

Daga cikin ayyukan da wannan agogon yake shine zaku iya saitashi ta inda zaina magana.

Sannan Zai tashi mutum daga bacci

Zai fada muku lokacin sallah

Zai fada muku lokacin tashi daga aiki

Zai fada muku idan barawo ya taba wayarku 

Bayan wadannan ayyukan akwai wasu abubuwa na birgewa da agogon yake.

Ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin sauke wannan App din


                     Danna nan 


Comments