Min menu

Pages

Yadda keyboard din wayoyinku zai zamto abin sha'awa

 

 Yadda keyboard din wayoyinku zai zamto abin sha'awaAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu


A yau cikin shirin namu munzo muku ne da wani application wanda zai birgeku idan kun mallakeshi akan wayoyinku.


Wannan wani application ne da zai kawata muku keypad din wayarku sannan zai sanya keypad din yana haske abin birgewa.


Na tabbatar idan kuka mallaki wannan App din zai birgeku sosai kuma za kuji dadin amfani dashi domin akwai abubuwa masu yawa da kuma kyau wanda application din yazo dasu.


Dan haka kai tsaye idan kuna son dauko wannan App din ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin saukarwa


                           Danna nan

Comments