Min menu

Pages

Yanda zaka dawo da hoto ko video da ka goge wayar ka

  Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokachi. Yau darasin mu akan abinda ya shafi wayar android ne domin wani application ne da aka dade ana  ta neman sa domin dawo mana da dukkan wasu abubuwa wanda muka goge su a waya kuma muna so mu dawo da su kamar irin hoto ko video.

Hakikanin gaskiya wannan application yana da matuqar amfani sosai domin mutane suna da bukatar sa kuma zai taimaka musu.


Saboda idan sun dauko wannan App din zai basu damar dawo da duk abinda suka rasa na daga photunan su da kuma video wanda ya jima da gogewa.

Da farko de zan ajje muku link din wannan application mai tsada achan kasa sannan tuntuni na dora videon cikakken wannan application a youtube da kuma page dina na facebook. 

Da farko idan ka mallaki application din a wayar ka bayan ka bude zai baka damar restore din duk video da hoto wanda ka goge da wanda ma ka manta dasu gaba daya. Zakaga abin kamar tsafi.

Akwai cikakken videon akasa zakaga nace video da zarar ka taba zakaga videos din sannan a kasan idan kaga download shine zai baka damar sauke application din a wayar ka


DOWNLOD

video

Comments