Min menu

Pages

Kasashe 10 a Nahiyar Africa da suka fi yawan mawaka masu tashe a 2022

Kasashe 10 a Nahiyar Africa da suka fi yawan mawaka masu tashe a 2022Akwai mawaka wanda suke tashe sosai yanzu a nahiyar Africa wadanda tauraruwarsu take matukar haskawa a kasashen su harma da wasu kasashen..


Dan haka zamu kawo muku jerin kasashen da aka bayyana mawakan cikinsu suna tashe sosai.


1) Nigeria 🇳🇬

2) Ghana 🇬🇭

3) South Africa 🇿🇦

4) Tanzania 🇹🇿

5) Cameroon 🇨🇲

6) DRC 🇨🇩

7) Kenya 🇰🇪

8) Zambia 🇿🇲

9) Morocco 🇲🇦

10) Senegal 🇸🇳

Comments