Gwamnatin Nigeria zata fara bada tallafin kudi ga dalibin Education
Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu?
Gwamnatin tarayya a ƙarƙashin Federal Scholarship Board a shirin nan da aka ƙaddamar mai suna education bursary award, tana sanar da dukkan ɗaliban da suke karantar education a matakin gaba da sakandire cewa ta buɗe portal domin applying na scholarship.
Sharaɗin shine: dole ka zama kana karantar EDUCATION a Jami'a ko kuma kwalejin ilimi. BANDA MASU YIN PART TIME.
Requirements ɗin da ake uploading sune:
1. Admission letter.
2. School ID card.
Ɗaliban Degree ₦75,000 Duk Semester
Ɗaliban NCE ₦50,000 duk Semester
Dan Allah Ɗalibai kuyi saurin cikawa
Zasu rufe karɓar bayanan ɗalibai ranar 21st October, 2022.
Ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin cikewa
Comments
Post a Comment