Min menu

Pages

Idan kuka mallaki wannan App din za kuyi browsing kyauta

 Idan kuka mallaki wannan App din za kuyi browsing kyauta a mtnAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu


A yau munzo muku da wata hanya ne wanda za kuyi browsing kyauta da layin MTN dinku, wannan wata sabuwar hanya ce da muka sameta wanda muke ganin ya kamata mu sanar daku.


Da farko wani App zaku dauko wanda zamu ajiye muku shi a kasa inda muka rubuta danna nan.


                            Danna nan 

Idan kuka danna wannan gurin da muka rubuta danna nan zaku dauko wannan App din, bayan kun dauko shi kai tsaye saiku duba wannan photon


Daga nan saiku taba zai sake nuna muku wannan gurin


Bayan haka saiku sake duba wannan photon domin zaben MTN

Sannan saiku duba kasa shima ku taba.Shikenan zaku mori free browsing 


Comments