Min menu

Pages

Wasu tsofin birane 10 a Duniya da kuma kasar da suke.

 Wasu tsofin birane 10 a Duniya da kuma kasar da suke.Barka da zuwa shafin Duniya shafin da yake kawo muku shirye shirye da kuma abubuwan mamaki da labaran duniya da dai sauran su.


Yau cikin shirin namu munzo muku ne da jerin wasu tsofin birane 10 da suka jima a tarihin duniya domin sun wanzu ne tun kafin haihuwar annabi Isah AS kuma har yanzu wadannan biranen suna nan a doron kasa kuma ana rayuwa a cikinsu.


An bayyana wadannan biranen a matsayin tsofin birane mafiya dadewa a Duniya dan haka gasu kamar haka.


1 Birnin Damascus dake kasar Syria wanda ya wanzu tun 10,000 BC


2 Birnin Jericho, West Bank ( 9,000 BC )

3 Birnin Plovdiv Bulgaria ( 7,000 BC )

4 Birnin Susa Iran ( 7,000 BC )

5 Birnin Faiyum kasar Egypt 5200 BC

6 Birnin Aleppo kasar Syria 5000 BC

7 Birnin Byblos Kasar Lebanon 5000 BC

8 Birnin Athens kasar Greece 5000 BC

9 Birnin Argos dake kasar Greece 5000 BC

10 Birnin Sidon dake kasar Lebanon 4000 BC

Comments