Min menu

Pages

An haifi jaririya dauke da cikin yan biyu a cikinta

 An haifi jaririya dauke da cikin yan biyu a cikinta 

Labarin wata yarinya da aka haifeta dauke da cikin 'yan biyu a tare da ita a kasar Isra'ila

Ga kowace mace, samun da yana nufin shiga cikin wani yanayi na musamman tare da farin cikin zama uwa. Saidai a wani yanayi mai ban mamaki, wata jaririya da aka haifa a kasar Isra'ila tazo duniya dauke da cikin 'yan biyu a tare da ita. Likitoci dai sunce hakan wani yanayi ne da baa saba ganiba, amma hakan nafaruwa a kashi daya cikin dubu dari biyar (1 in 500,000) na haihuwa da akeyi. Wannan yanayi da ake kira 'fetus-in-fetu' ya farune a Assuta Medical Center dake Ashod na kasar ta Isra'ila a ranar laraba 28, July, 2021 kamar yadda jaridar The times of Israel ta ruwaito.

Domin kallon bidiyonComments