Min menu

Pages

Maganin rashin haihuwa da kuma tsinkewar ruwan maniyyi (sperm)

 Maganin rashin haihuwa da kuma tsinkewar ruwan maniyyi (sperm)Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin sannunmu da sake haduwa daku..

Yau cikin shirin namu muna tafe muku ne da bayani akan matsalar rashin haihuwa da kuma tsinkewar maniyyi wanda mutane da yawa suke fama da ita kuma suke yawan bincike akan yadda zasu samu maganin wannan matsalar.

Matsalar da take kawo tsinkewar maniyyi da rashin haihuwa

Da farko dai kusan akwai abubuwan da suke kawowa tsinkewar maniyyi wanda da yawa akwai matsalar infection da sauransu kamar sanyi da kuma rashin motsa jiki da matsalar istimna'i da sauransu, wanda hakan shine ke jawo rashin haihuwa.


                     Abinda zaku nema


Mutum ya samu dabino saiya bare shi ya cireshi daga cikin kullon sannan saiya jikashi ya barshi ya kwana daya sannan sai a zubashi a cikin blender ai blending dinsa sosai, sannan a kawo zuma a hada kar yayi kauri sosai.


Za a rika shan babban cokali sau hudu da safe sau hudu da ysmma har tsawon sati daya..

Comments