Min menu

Pages

Mutumin da yafi kowa yawan kwalin digiri a Duniya

 Mutumin da yafi kowa yawan kwalin digiri a Duniya Farfesa VN  Parthiban kenan dan kasar India mai shekaru 61 a duniya shine  mutumin yafi kowa yawan kwalin digiri a duniya 


yayi digiri 145 akan fanni daban daban na ilimi yana daya daga cikin wadanda sukafi ilimi a duniya kamar yadda bincike ya nuna 


 Yana koyar da darussa sama da 100 a kwalejoji daban-daban a kasar india
Comments