Min menu

Pages

Abubuwan da shugaban kasar Libya Gaddafi yayi kafin turawa su hambarar dashi

 Abubuwan da shugaban kasar Libya Gaddafi yayi kafin turawa su hambarar dashi 
Turawa sun kira mulkin Gaddafi na libya a matsayin mulkin zalunci 

Amma ga wasu daga cikin abubuwan da yayi a mulkinsa kafin su hambarar dashi.

1 Kowanne gidan basa biyan kudin wuta kyauta ne

2 Farashin fetur da gas duk daya ne 0.08 Euro

3 Zama a Libya yana da matukar araha da kaso mafi tsoka idan aka hadasu da sauran kasashen

4 Yan kasar basa biyan wani haraji ko kuma vat a dukkan abubuwan su.

5 Yadda zaka sayi mota a kasashen da ake kerasu haka zaka saye ta a Libya

6 Duk dalibin da zai tafi waje karatu gwamnati za tana biyansa euro 1627 a wata

7 Duk wanda ya gama karatu gwamnati za tana biyansa salary na irin karatun da yayi har ya samu aiki

8 Duk wanda zaiyi aure akwai gidan da gwamnati zata bashi

9 Ana bewa kowanne gidan tallafin kudi Euro 300 kowanne wata

10 Duk dan kasar Libyan da bashi da gida akwai hanyar da zaibi yayi register za'a mallakamar gidan da zai zauna.

11 Duk wani abinda ya danganci rashin lafiya da maganin da za ayi kyauta ne ga dan kasar

12 Kataru kyauta ne tun daga matakin farko har karshe a kasar


Wannan dai shine abubuwan da turawa suke ganin gallazawa ne ga yan kasar Libya dan haka suka kashe shi


Comments