Min menu

Pages

Wasu koguna 3 mafiya tsayi a Duniya

 Wasu koguna 3 mafiya tsayi a DuniyaAkwai koguna guda uku mafiya tsayi a Duniya sune wanda yanzu za muyi bayaninsu.


1 kogin Nile:-  Kogin nile wani kogi ne daya tafi tun daga kudancin Africa ya hado da wasu tarin koguna har ya shigo kogin Mediterranean.


Kogin nile shine ake yiwa kallon kogin da yafi tsayi a Duniya domin yana yanada tsayin adadin kilometers 6650.


2 Kogin Amazon:-  Kogin Amazon yana arewacin America, kuma shine kogi na biyu mafi tsayi a Duniya shine yake da tsayi na kilometers 6400.


3 Kogin Yangtze :-  Wannan shima wani dogon kogi ne da yake kasar Asia kuma an bayyana wannan ruwan a matsayin ruwa na uku mafi tsayi a Duniya domin tsayinsa yakai akalla  kilometers 6300.

Comments