Min menu

Pages

Kasa guda amma mutanen cikinta 32 ne kacal.

 Kasa guda amma mutanen cikinta 30 ne kacal.Abin zai baiwa mutane mamaki idan akace musu an samu kasa sukutum amma kuma yawan population dinta duka talatin ne, wasuma zasu dauka zance ne kawai domin zasu ce babu wata kasa a duniyar nan da za'a ce mutanenta talatin ne.


Domin idan akai duba a sauran kasashen dake duniya wasu suna da yawan mutane miliyoyi wasu ma yawan nasu yanada matukar yawa.

To saidai yau za muyi muku bayanin wata kasa kwaya daya da mutanenta basu haura 30 ba, wannan kasar sunanta Molossia.

Dukan bincike ya nuna yawan adadin mutanen kasar duka 30 ne, amma akwai karin karnuka guda hudu idan aka hada lissafi har dasu sun kama 34 kenan.

Comments

4 comments
Post a Comment
 1. Lalle kam. Suzo. Nigeria. A basu. Yan. Biafra. Da Yan. Oduduwa. Suje su kara

  ReplyDelete
 2. Uhmmmmmmm Allah yasa mudace

  ReplyDelete
 3. Wannan ai population na 2020 ne ai yanzu su 32

  ReplyDelete
 4. Awache nahiya suke?

  ReplyDelete

Post a Comment