Min menu

Pages

Shugabannin Africa 15 da sukafi daukar albashi mai tsoka

 Shugabannin  Africa 15 da sukafi daukar albashi mai tsokaAkwai shugabannin masu yawa dake mulkar kasashe a Nahiyar Africa, to saidai zaku samu albashin da wasu suke dauka yafi na wasu, domin wasu da yawa suke dauka wasu kuma kadan.


To yau zamu kawo muku jerin shugabanni 15 da aka bayyana sunfi kowanne shugaba daukar albashi mai yawa, Dan haka ga jerin sunayen shugabannin nan.

1 Poul biya (Cameron) $ 620,976


2 King Muhammed IV ( Morocco) $488,604


3 Cyril Ramaphosa ( South Africa ) $223,500


 4 Uhuru Kenyatta (  Kenya ) $ 192,200


5 Yoweri Museveni ( Uganda ) $ 183,216


6Abdelmajid Tebboune Algeria $ 168,00


7 Teodoro obiang enguema ( Equatorial Guinea) $ 152,680


8 Emmerson mnangagwa ( Zimbabwe) $ 146,590


9 Denis Sassou ( republic of congo ) $ 108,400


10 Alassane Ouattara ( Ivory coast ) $ 100,000


11 George weah ( Liberia ) $ 900,000


12 Poul kagame ( Rwanda ) $ 85,000


13 Nana Akufo-addo ( Ghana ) $ 76,000


14 Lazarus Chakwera ( Malawi ) $ 74,300


15 Muhammadu Buhari ( Nigeria) $ 69,000

Comments

2 comments
Post a Comment
  1. Ashe babanmu buhari adaki ne bayi da salary sosai
    Allah ya Kara daukaka baba buhari

    ReplyDelete
  2. Baba buhari. Mai. Gaskiya da careless da nuna. Halin ko'in kula.

    ReplyDelete

Post a Comment