Min menu

Pages

IZZAR SO EPISODE 85 ORG DOWNLOAD MP3 MP4 BAKORI TV

 IZZAR SO EPISODE 85 ORG DOWNLOAD MP3 MP4 BAKORI TV
 

Shirin izzar so episode 85 zaizo muku yau karfe takwas na dare a tasharmu ta bakori tv.

Idan masu bibiyar channel dinmu ta bakori tv suna biye damu za suga mun dan dakata da kawo shirin, wannan yazo ne saboda hutun da muka dan dauka na yan kwanaki amma insha Allah ya zaku sameshi a wannan gidan.

Ku kalli shirin izzar so episode 85 original bakori tv

Comments