Min menu

Pages

Kogi mafi dadewa a Duniya wanda yayi shekaru million 340

Kogi mafi dadewa a Duniya wanda yayi shekaru million 340 

Ga bidiyon kogin ga masu son su kalla


Anyi ittifakin cewa wannan kogin shine kogi mafi dadewa a Duniya baki daya.
.
Ance kogin ya shafe shekaru Miliyan 340 a duniya kuma har yanzu bai kafe ba  da ruwansa

shida wannan Kogin mai suna (Finke) ko Finke river a turance ana kiransa da Larapinta a yaren mutanen yankin Aboriginal, dake tsakiyar kasar Ostiraliya.

Anyi imanin cewa shi ne kogi mafi tsufa a duniya wanda ya jima sosai a Duniya domin kuwa ba a san takamaiman shekarun kogin Finke ba, amma anyi imanin cewa ya shafe sama da da shekaru miliyan 300 zuwa miliyan 340 a duniya kogin na Finke yana nan a kasar austrelia

Comments