Min menu

Pages

Wata matashiya ta dawo bayan an anyi jana'izarta a Mozambique

 Wata matashiya ta dawo bayan an anyi jana'izarta a MozambiqueƘwararru a Mozambique na bincike kan matashiyar da ta dawo bayan an yi jana'izarta


Wata matashiya a arewacin Mozambique da aka zaci ta mutu kuma aka yi jana'izarta a watan Nuwamba ta bayyana a gidansu da ke ƙauyen Lindi.   Mazauna ƙauyen na cewa an taso gawar Eurélia Manuel Benjamim daga matattu, amma ita ta ce ta je yin aiki ne a gonar wani kawunta na 'yan watanni.   Wani jami'in gwamnatin yankin Montepuez ya faɗa wa kafar yaɗa labarai ta gwamnatin ƙasar cewa: "Sun yi dukkan bikin jana'izarta - da jana'iza da kuma ziyarar ƙabarinta - kuma alamu sun nuna ba a taɓa ƙabarin ba."   An tura tawagar ƙwararru zuwa Lindi don gudanar da bincike kan abin da aka binne a ƙabarin.

Larson FungateCopyright: Larson Fungate

Wata matashiya a arewacin Mozambique da aka zaci ta mutu kuma aka yi jana'izarta a watan Nuwamba ta bayyana a gidansu da ke ƙauyen Lindi.


Mazauna ƙauyen na cewa an taso gawar Eurélia Manuel Benjamim ne daga matattu, amma ita ta ce ta je yin aiki ne a gonar wani kawunta na 'yan watanni.


Wani jami'in gwamnatin yankin Montepuez ya faɗa wa kafar yaɗa labarai ta gwamnatin ƙasar cewa: "Sun yi dukkan bikin jana'izarta - da jana'iza da kuma ziyarar ƙabarinta - kuma alamu sun nuna ba a taɓa ƙabarin ba."


An tura tawagar ƙwararru zuwa Lindi don gudanar da bincike kan abin da aka binne a ƙabarin nata.


✍️✍️ 

𝐒𝐚𝐝𝐢 𝐄𝐧𝐞𝐫𝐠𝐲 𝐓𝐚𝐧𝐝𝐚𝐫𝐢 𝐏𝐨𝐭𝐢𝐬𝐤𝐮𝐦

Comments