Min menu

Pages

Jerin kasashe 8 da suka fi yawan masu amfani da Facebook a Nahiyar Africa dubi matsayin kasar Nigeria

 Jerin kasashe 8 da suka fi yawan masu amfani da Facebook a Nahiyar Africa dubi matsayin kasar Nigeria Nigeria ta zamto kasa ta biyu a jerin kasashen da suka fi kowacce kasa yawan masu amfani da Facebook a Africa.


Wadannan sune jerin kasashen da suka fi kowacce kasa yawan masu amfani da Facebook a Nahiyar Africa baki daya.


Kasar Nigeria ita ce kasa ta biyu kamar yadda bincike ya nuna, gasu kamar haka


• Egypt (47.840 million)


• Nigeria (28.711 million)


• South Africa (25.470 million)


• Algeria (24.010 million)


• Morocco (20.604 million)


• Kenya (11.105 million)


• Tunisia (7.763 million)


• Ghana (7.342 mil)”

Comments