Min menu

Pages

IZZAR SO EPISODE 83 ORIGINAL BAKORI TV MP4 M3 FULL VIDEO DOWNLOAD

IZZAR SO EPISODE 83 ORIGINAL BAKORI TV MP4 M3 FULL VIDEO DOWNLOAD

Sakamakon azumi yanzu an daina kawo muku shirin izzar so a karfe takwas daidai kamar yadda aka saba kawowa an mayar dashi zuwa karfe tara na dare, a kowacce ranar lahadi.

Duk mai son kallon wannan shirin na izzar so wanda tashar bakori tv suke kawowa duk ranar lahadi to karfe tara daidai zai fara neman shirin har karshen watan ramadan, wanda idan ya wuce zamu dawo kawo muku wannan shirin mai farin jini na izzar so a karfe takwas daidai.

Ku kalli izzar so episode 83 original a kasa idan kun duba na bakori tv.

Shirin izzar so episode 83 original bakori tv.
Comments