Min menu

Pages

IZZAR SO EPISODE 82 ORIGINAL BAKORI TV MP4 M3 FULL VIDEO DOWNLOAD

 IZZAR SO EPISODE 82 ORIGINAL BAKORI TV MP4 M3 FULL VIDEO DOWNLOAD
Saboda azumi yanzu an daga kawo shirin izzar so a karfe takwas daidai an mayar dashi zuwa karfe tara na dare.

Duk mai son ganin shirin na izzar so wanda bakori tv suke kawowa duk ranar lahadi to karfe tara daidai zai fara neman shirin har karshen watan ramadan.

Ku kalli izzar so episode 82 original a kasa idan kun duba na bakori tv

Comments